Tuesday, 6 February 2018

Shugaba Buhari ya isa jihar Nasarawa inda zaiyi ziyara aiki na kwana daya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa jihar Nasarawa a yau, Talata inda zaiyi ziyarar aiki ta kwana daya, shugaba Buharin zai kaddamar da ayyuka ciki hadda wata kasuwa da aka sanyawa sunanshi.Shugaba Buharin bayan sauka a jihar ya kaiwa sarkin Nasarawa, Dr. Isa Mustafa Agwai ziyara a fadarshi
No comments:

Post a Comment