Tuesday, 20 February 2018

Shugaba Buhari ya isa Yola, jihar Adamawa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa jihar Adamawa, Yola a yau Talata inda zai kaddamar da wani shirin yaki da rashawa da cin hanci da gwamnatin jihar ta samar, munawa shugaba Buhari fatan Allah ya sa a yi a gama lafiya.

No comments:

Post a Comment