Wednesday, 7 February 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta yau Laraba, 7 ga wanatn Fabrairu, sakataren gwamnati, mataimakin shugaban kasa da sauran ministoci da manyan ma'aikatan gwamnatin tarayya sun halarci zaman na yau.
No comments:

Post a Comment