Monday, 12 February 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar tsaro ta kasa a yau, Litinin, tare da shi akwai mataimakinshi, Farfesa Yemi Osinbajo da sauran mukarraban gwamnatinshi da masu ruwa da tsaki a harkar tsaro.

No comments:

Post a Comment