Wednesday, 14 February 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa da akayi yau Laraba kamar kowane sati,mataimakin shugaban kasa, sakataren gwamnati da shugaban ma'aikata da sauran ministoci sun halarci zaman.

No comments:

Post a Comment