Thursday, 22 February 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar manyan kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar manyan kasa wadda ta hada da dukkan tsaffin shuwagabannin kasa daje raye da tsaffin alkalai da gwamnoni na jihohi talatin da shida na kasarnan.Tsaffin shuwagabannin kasa da suka hada da Olusegun Obasanjo, da Abdussalam Abubakar da Yakubu Gowon da gwamnonin jihohi sun halarci taron, ana sa ran taron zaifi maida hankali kan sha'anin tsarone.


No comments:

Post a Comment