Thursday, 15 February 2018

Shugaba Buhari ya kaddamar da jirgin yaki mara matuki na farko da aka kera a Najeriya

A dazu da yammane shugaban kasa , Muhammadu Buhari ya kaddamar da jirgin saman yaki da bashi da matuki, irinshi na farko da hukumar sojin sama ta kera a jihar Kaduna, jirgin da aka sawa suna Tsaigumi zai taimaka wajan yaki da ta'addanci da sojin sukeyi.

No comments:

Post a Comment