Thursday, 15 February 2018

Shugaba Buhari ya kai ziyara jihar Kaduna kaddamar da da jirgi me tuka kanshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa jihar Kaduna inda zai halarci kaddamar da wani jigin sama me tuka kanshi da hukumar sojin zama zatayi, jirgin da aka sawa suna Tsaigumi, an kerashine anan gida Najeriya.Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da ministan wasanni, Solomon Dalung na daga cikin wadanda suka tarbi shugaban kasar a Filin jirgi


No comments:

Post a Comment