Tuesday, 20 February 2018

Shugaba Buhari ya kaiwa Lamidon Adamawa ziyara fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaiwa Lamidon Adamawa, Muhammad Barkindo Aliyu Mustafa ziyara a fadarshi, a yaune shugaba Buharin yake ziyara aiki a jihar ta Adamawa inda zai kaddamar da wani shirin maganin rashawa da cin hanci.

No comments:

Post a Comment