Tuesday, 27 February 2018

Shugaba Buhari ya ki sakawa dokar da zata kafa hukumar Peace Corps hannu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yaki sakawa dokar da zata kafa hukumar askarawan Peace Corps hannu bayan da majalisa ta kammala nazari akan dokar, a wata wasika da ya aikewa majalisar, shugaba Buhari ya bayar da dalilan tsaro dana rashin kudi wanda suka hanashi sakawa dokar hannu.


Matasa da dama ne dai suka rika bayar da kudi domin samun shiga aikin na askarawan peace corps.

No comments:

Post a Comment