Tuesday, 6 February 2018

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawar tarba a jihar Nasarawa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu kyakkyawar tarba a jihar Nasarawa inda yake ziyarara aikin kwana daya dan kaddamar da ayyukan da gwamnatin jihar ta gabatar, shugaba Buharin zai kaddamar da dakin karatu na zamani da wata kasuwa da aka sanya mata sunanshi da kuma wasu sauran ayyuka.No comments:

Post a Comment