Tuesday, 20 February 2018

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawar tarba a jihar Adamawa

A yau, Talatane, Shugaban Kasa, Muhammadu  Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Adamawa inda ya halarci wani taro da akayi akan magance rashawa da cin hanci, shugaba Buhari, kamar dai a sauran jihohin daya ziyarta a baya, ya samu kyakkyawar tarba daga mutanen jihar Adamawa.Anga dandazon masoya sun fito suna ta shewa da son ganin shugaban kasar, muna fatan Allah ya karawa Shugaba Buhari lafiya ya kuma bashi ikon yin jagoranci na gari.


No comments:

Post a Comment