Friday, 2 February 2018

Shugaba Buhari yayi bankwana da wakilin kasar Afrika ta Kudu: Bayan da aikin wakilcinshi ya kare a Najeriya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da wakilin kasar Afrika ta Kudu a Najeriya, Lulu loius Mnguni, ya kammala aikinshi na wakilci, kuma ya zo yin bakwana da shugaba Buharine kamin ya kama hanyar komawa kasarshi ta Afrika ta Kudu.Bayan sun yi bankwana, shugaba Buhari ya bashi kyauta ta musamman.


No comments:

Post a Comment