Monday, 5 February 2018

Shugaba Buhari zaikai ziyarar aiki jihar Nasarawa Gobe

A gobe ne, Talata, 3 ga watan Fabrairu, ake saran shugaban kasa, Muhammadu Buhari zaikai ziyarar aiki ta kwana daya jihar Nasarawa inda zai kaddamar da wasu muhimman ayyuka, ciki hadda wata kasuwa da aka sanyawa sunanshi.Daily Trust ta ruwaito cewa a wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar tace ta shirya yiwa shugaban kasar tarba ta musamman domin Nasarawa kamar gida take a gurinshi.

No comments:

Post a Comment