Saturday, 10 February 2018

Shugaban 'yan sanda, Idris ya jewa Buratai ta'aziyyar

Shugaban 'yan sanda na Najeriya, Ibrahin Idris kenan a Maiduguri inda yaje yiwa shugaban sojojin Najeriya, Yusuf Tukur Buratai ta'aziyyar rashin mahaifinshi da yayi, Idris kuma yaje Daura inda ya yiwa iyalan shugaban kasa ta'aziyyar rashin da akayi na kanwar mamman Daura da matar wan shugaban kasa, A'sha Alhaji Mamman.No comments:

Post a Comment