Wednesday, 14 February 2018

Siyasa ta matso: kalli yanda wani sanata ke shan ruwan rijiya

Wannan wani sanatane da yaje mazabarshi yake shan ruwan rijiya, hoton nashi ya dauki hankulan mutane sosai domin da yawa sun fassara abin da cewa zabene ya matso kuma wannan daya daga cikin dabarun da 'yan siyasa ke amfani dasu kenan wajan samun yardar mutane su zabesu.No comments:

Post a Comment