Wednesday, 7 February 2018

Soja, Yagana Musa daga jihar Borno ta samu karin mukami zuwa Major

Wannan wata soja ce, 'yar Arewa daga jihar Borno, Katin YaGana Musa wadda ta samu karin mukami zuwa Major, mata ma ba a barsu a bayaba wajan ayyukan cigaban rayuwa, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.


Image may contain: 3 people

No comments:

Post a Comment