Wednesday, 21 February 2018

Sojoji sun ceto 'yan mata, 'yan makaranta da Boko Haram suka sace a jihar Yobe

Sojoji Sun Ceto Dalibai 'Yan Mata Da 'Yan Boko Haram Suka Sace A Jihar Yobe. Sojojin sun ceto 'yan matan ne a wani kauye da ake kira Jilli-Muwarti dake iyakar jihar Yobe da Borno.


Majiyarmu ta rawaito cewa yanzu haka ana kan hanyar kai 'yan matan garin Damaturu bayan an kammala duba lafiyarsu.
Rariya.

No comments:

Post a Comment