Sunday, 25 February 2018

Soyayya ruwan zuma: Hasan Giggs tare da iyalinshi

Tauraron me bayar da umarni a fina-finan Hausa, Hassan Giggs kenan a wannan hoton nashi tare da matarshi, tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Muhibbat Abdulsalam, Hassan ya bayyana cewa abinda zaka yiwa 'ya'yanka su ji dadi shine ka so mahaifiyarsu.


Hoton nasu ya nuna irin yanda suke so da shaukin juna, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment