Tuesday, 27 February 2018

Soyayya tasa wani mahaifi sanyawa danshi sunan Shugaba Buhari

Wani bawan Allah masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari dake zune a jihar Bauchi ya sanyawa danshi jariri sunan Muhammadu Buhari, Hausa Press sun ruwaito cewa irin soyayyar da mutumin ke yiwa shugaba Buhari ce tasa yasha Alwashin idan Allah ya bashi da namiji zai sanya mishi sunan shugaban kasa.


Kuma sai gashi ya cika alkawarinshi, muna fatan Allah ya albarkaci rayuwarshi.

No comments:

Post a Comment