Tuesday, 20 February 2018

Soyayyar da manzon Allah(S.A.W) yakewa Al'ummarsa>>Dr. Tukur Adam

WATA RANA MANZON ALLAH YA YI KUKA...!!! 
Tsira da amincin Allah su tabbata gare shi

Sai Sahabbai suka ce: me ya sa ka kuka ya Mazon Allah...?? Sai yace: na yi begen masoyana ne... SAI SUKA CE: mu ba masoyanka bane ya Mazon Allah...??? Yace: a'a, ku Abokaina ne, amma masoyana mutane ne da za su zo bayana suyi imani da ni basu ganni ba... 


Allah kayi dadin tsira da aminci ga manzonka Mahammadu, da Alyensa da Sahabbansa,,,. Ka sanya mu Ya Allah cikin masu imani da shi da bin Sunnarsa, ameeen...

No comments:

Post a Comment