Tuesday, 27 February 2018

Tace kanawa basu iya fadin kalmar Pizza ba: Kalli martanin da suka bata

Wata baiwar Allah ta tsokani Kanawa inda tace wai basu iya fadin Pizza ba saidai suce Pikza, aikuwa kanawan da yawa sunyi caa a kanta suna ta mayar mata da martani kala-kala, wannan na sama na daya daga cikin martanin da  wani ya mayar mata da kuma ya dauki hankulan mutane sosai.


Yace, 'ku kuna nan kuna fadan Pizza din daidai ai amma kuma Dangote bakano, BUA bakano, Azman bakano, MRS bakano, Dantata & Sawoe..... kuma turancin ma ba wai ba mu iya ba ne amma idan kuna so an bar muku, ku yi maganin yunwa dashi"

No comments:

Post a Comment