Tuesday, 20 February 2018

Tijjani Asase ya fara gyaran gidanshi bayan da yayi gobara

Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase ya fara sake gina gidanshi da wuta ta cinye sanadiyyar gobara da yayi, ya bayyana godiyarshi ga 'yan uwa da abokan arziki da suka bashi gudummuwa.


Ga sakin daya fitar kamar haka:
"Salam inada bukatar addu'arku yarda mukafara aykinnan Lafiya Allah yasa agama Lafiya Nagode wa wa'yanda suka bani taimako dan na fara aykin gidana nagode wa Wanda yabani aran muhalli nazawna da nida iyalina kafin na gyara nawa Nagode wa wa'yanda suka taimakamin na waje da abokanan sana'ata 'yan fim nagode."

No comments:

Post a Comment