Tuesday, 13 February 2018

Tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar ya ziyarci shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar a fadarshi dake Abuja, Yau Talata.


No comments:

Post a Comment