Sunday, 25 February 2018

Tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari ya cika shekaru 93 a Duniya

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Shehu Usman Aliyu Shagari ya cika shekaru casa'in da uku a Duniya, Shagari ne tsohon shugaban Najeriya mafi tsufa da har yanzu yake raye, An haifeshi a shekarar 1925 kuma ya zama shugaban kasar Najeriya daga Shekarun 1979 zuwa 1983.


Muna fatan Allah ya kara mai lafiya da nisan kwana.

No comments:

Post a Comment