Sunday, 4 February 2018

TY Shaban na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a gidajen talabijin, TY shaban na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment