Thursday, 22 February 2018

Umar M. Sharif dan kwalisa

Tauraron mawakin Hausa, Umar M. Sharif kenan a wadannan hotunan nashi da suka kayatar, an jima dai ba'aji duriyarshi a yanar gizo ba amma yace ya dawo, muna mishi fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment