Saturday, 10 February 2018

"Umar M. Sharif jinin jikina ne">>Rahama Sadau

A sakon data yiwa abokin aikinta, Umar M. Sharif  na tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, Rahama Sadau ta bayyana cewa Umar din jinin jikintane, dama a kwanakin baya Rahama ta bayyana cewa Umar ne take so a cikin masana'antar ta fina-finan Hausa.Ga abinda ta rubuta kamar haka:

"Ina tayaka murnar zagayowar ranar haihuwarka jinin jikin".

No comments:

Post a Comment