Tuesday, 20 February 2018

Wani yayi fatan Allah ya baiwa Sheikh Isah Ali Pantami shugaban Najeriya: Amma Malam Yace Shugabacin kasa yafi karfinshi

Wani bawan Allah ya bayyana cewa zai so yaga shehin malamin addinin Islama, Sheikh Isah Aliyu Pantami ya zama shugaban kasar Najeriya, kuma yana fatan in Allah ya yarda wataran Allah zai cika mai burinshi. Ya kara da cewa mutane da suka san abinda suke irin su Shehin malaminne ake bukata a yanzuSaidai Sheikh Isah Ali Pantami ya mayar mishi da martanin cewa shugaban cin kasa ya mai yawa/yafi karfinshi, amma ya godewa bawan allah.

No comments:

Post a Comment