Wednesday, 7 February 2018

Wannan hoton na gwamna Tambuwal na jihar Sakkwato da matarshi ya dauki hankulan mutane

Wannan hoton na gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal tare da matarshi ya dauki hankulan mutane sosai, wasu sun rika tambaya da fassara irin kallon da yakewa matartashi da cewa akwai wani abu.

No comments:

Post a Comment