Sunday, 18 February 2018

Ya auri kanshi saboda tsangwamar 'yan uwa

Wani bawan Allah dan kasar Indiya me suna Nikhil Malik ya auri kanshi bayan da 'yan uwa da abokan arziki suka sakashi gaba da tambayar wai yaushe zaiyi aurene?, da ya gaji da wannan tambaya sai yaje ya hada hotunanshi, ya auri kanshi.Ya bayyanawa manema labarai cewa yayi hakanne dan ya samu sa'ida. Wannan abu da Malik yayi ya dauki hankulan mutane.


Buzzfeed.

No comments:

Post a Comment