Wednesday, 28 February 2018

Ya suma bayan jin labarin cewa shugaba Buhari bai sawa dokar Peace Corps hannu ba

Wani matashi jami'in Peace Corps kenan da ya suma bayan jin labarin cewa shugaba Buhari ya ki sakawa kudirin dokar da zata kafa hukumar ta Peace Corps hannu, lamarin dai ya faru ne a jihar Gombe kamar yanda rahotanni suka nuna.


Muna fatan Allah ya kawo mana saukin rashin ayyukan yi da ya addabi matasa.

No comments:

Post a Comment