Friday, 9 February 2018

Yaje yin siyayya: wadannan matan suka kaure da fada kowace na so ya siya a gurinta: Ashe ya manto kudin a Gida

Wani bawan Allahne ya bayar da labari akan wannan hoton, wai yaje siyan doyane a kasuwa sai matannan 'yan kasuwa su biyu suka kaure da fada, kowace na fadin dole a gurinta zai siya, saka hannunshi da zaiyi aljihu sai yaji ashe be dauko kudin da zai sayi doyar ba ya mantosu a gida.


Shin wai ya zaiyi, ya gaya musu ko kuwa kar ya gaya musu?
tundeednut.

No comments:

Post a Comment