Thursday, 8 February 2018

'Yan Najeriya sun daina fadin 'Sai Buhari' sun koma fadin'Kai Buhari>>Inji Jaridar Punch

Jaridar Punch ta bayyana cewa 'yan Najeriya sun Dawo daga rakiyar shugaba Buhari, dauki suke nema yanzu, inda a Daa suke kiran sai Buhari, yanzu kuma sun koma fadin Kai Buhari, ta tambayi mutane su bayyana ra'ayoyinsu akan hakan.No comments:

Post a Comment