Saturday, 17 February 2018

'Yan wasan kwallon kafa, Muhammad Salah da Sadio Mane likacin da suka fito daga sallar Juma'a

'Yan wasa kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Sadio Mane kenan tare da Muhammad Salah keman a jiya Juma'a lokacin da suka fito daga Sallar Juma'a, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment