Wednesday, 28 February 2018

Yaran 'yan zamani: Kalli 'ya'yan Nazir sarkin waka rike da wayoyin zamani

'Ya yan tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, sarkin waka kenan a wannan hoton ko wanne rike da waya ta zamani suna tabe-tabe, muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya rayasu rayuwa me Albarka da sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment