Tuesday, 20 February 2018

YAREN HAUSA ABUN KAUNA A DUNIYA: Yaren Hausa ya samu yanci a wajen turawan ingil tun shekaru 61 da suka gabata: Yaren Yarabanci dana Igbo sai a jiya litinin


Tun a ranar 13 March 1957 aka fara gabatar da shiri cikin yaren hausa kai tsaye daga gidan rediyon BBC dake london, tun kafin Nigeria ta samu yancin kanta, yaren Hausa ya samu yanci a wajen turawan ingila.....


Yaren Yarabanci da Yaren Igbo sai a jiya litinin 19 February 2018 suka samu yancin fara gudanar da shiri kai tsaye daga gidan rediyon BBC dake london....

Hakan na nuna irin babbar tazarar dake tsakanin yaren Hausa da sauran yarukan dake Nigeria....

Sai dai a yanzu al,ummar Hausawa suna neman yin sakacin da zaa iya shige su sakamakon rashin daukar hanyar sadarwar zamani da mahimamci....

BBC YARUBA BBC IGBO muna tayaku murna...
Rabiu Biyora.

No comments:

Post a Comment