Thursday, 8 February 2018

Yaro ya fito da rarrafe tsakiyar titi yayin da iyayenshi ke bacci

Wani abin al'ajabi ya faru a wata kasar waje inda karamin yaro da ko tafiya be iyaba ya fito kan titi da rarrafe iyayenshi duk basu sani ba suna bacci, anyi sa'a lokacin da yake rarrafe a tsakiyar titin sai ga wani me mota ya tsaya, ya daukeahi dan ya mayar dashi gurin iyayenshi.Mutumin ya cika da mamaki lokacin daya isa gidan su yaron domin kuwa iske iyayen yayi suna ta bacci, basu ma san abinda ke faruwa ba, mutumin ya saka labarin a Facebook dan sauran iyaye su gani, dn irin wannan sakaci yayi yawa

Meterodailies.

No comments:

Post a Comment