Thursday, 15 February 2018

Za'a baiwa Amina Soyayya da Shakuwa sarautar Balarabiyar Kannywood

Kungiyqr masu shirya fina-finan Hausa reshen jihar Zamfara zasu karrama jarumar fina-finan Hausa, Amina Aliyu wadda akafi sani da Amina Soyayya da Shakuwa  da sarautar Balarabiyar Arewa ta masana'antar fim din Hausa.


Muna tayata murna.

No comments:

Post a Comment