Monday, 12 February 2018

Za'a yiwa Sanata Shehu Sani kiranye saboda sukar shugaba Buhari

Wata Kungiya A Jihar Kaduna Za Ta Yi Wa Sanata Shehu Sani Kiranye Saboda Kalubantar Buhari Da El-rufai Da Yake Yi.


Kungiyar ta 'yan asalin jihar Kaduna ta Tsakiya, ta bayyana hakan ne ta bakin daya daga cikin jigogin ta,  Aliyu Saidu Rigachikun, wanda ya yi wa Sanata Shehu Sani mataimakin daraktan yakin neman zaben sa a matsayin Sanata a 2015.
rariya

No comments:

Post a Comment