Friday, 16 February 2018

Zai auri mata biyu a lokaci guda

 Wannan wani matashine da zai auri mata biyu a lokaci guda kamar yanda rariya suka ruwaito, matashin dan jihar Kogi ya matukar dauki hankulan mutane a yayin da sukaji labarin wannan aure nashi.Muna fatan Allah ya sa ayi lafiya ya kuma bada zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment