Tuesday, 13 March 2018

'A barmu a karkashin maza yafi mana rufin asiri'>>Inji wannan baiwar Allah dake sukar masu cewa maza da mata daya suke

Wata baiwar Allah ta soki mutanen nan masu kokarin cewa wai mata da maza daya suke, su hadu kafada da kafada ayi komi tare, tace ita bata tare dasu, ta yarda da zama karkashin namiji.Baiwar Allahn data kira kanta da sunan Hafidat tace masu irin wancan tunanin shirme kawai suke yi. 'Mu a barmu a karkashin maza yafi mana rufin asiri', injita.


No comments:

Post a Comment