Thursday, 15 March 2018

A JIGAWA DALIBIN DA YA FI KOWA SAMUN NASARA A JAMB

Aliyu Mohd Sani Kaugama shine dalibin makarantar Academy for the gifted and talented Bamaina, Jigawa State wadda ya samu maki 311 a jarrabawar JAMB da aka yi a wannan shekara.


Kalubale ga Gwamnatin Jigawa karkashin Jagorancin Badaru da ta dauki nauyinsa wajen yin karatu a kasar da ta dace domin amfana da irin kaifin basirar da Allah yayi masa. 

Rariya

No comments:

Post a Comment