Thursday, 15 March 2018

Abdul Ilyasu Tantiri na murnar zgayowar ranar haihhwar danshi, Ahmad

Tsohon tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Abdulmumini Iliyasu Tantiri na murnar zagayowar ranar haihuwar danshi, Ahamd, muna taya su murna da fatan Allah ya raya ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment