Thursday, 22 March 2018

Abdul Tantiri tare da matarshi

Tsohon tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Abdulmumin Iliyasu Tantiri kenan a wannan hoton nashi tare da matarshi, ya yabi matar tashi inda yace idan mutum yayi sa'ar mata ta gari sai kaga yana samun ci gaba a rayuwa.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment