Saturday, 3 March 2018

Abdulmumini Jibril da iyalinshi lokacin da suke kan hanyar zuwa Kano dan halartar daurin Auren diyar Gwamna Ganduje

Dan majalisar wakilai da aka dakatar, me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril kenan tare da iyalinshi a wadannan hotunan lokacin da suke filin jirgin sama yana aniyar tafiya gida Kano dan halartar daurin auren diyar gwamnan Kano Fatima da angonta dan gwamnan Oyo Iris.Muna fatan Allah ya sa ayi lafiya.
No comments:

Post a Comment