Saturday, 3 March 2018

Abubakar S. Shehu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Abubakar S. Shehu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment