Sunday, 18 March 2018

Ado Gwanja ya taya budurwar da zai aura murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja ya taya budurwarshi da zai aure, Maimunatu murnar zagayowar ranar haihuwarta, a yau, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment