Friday, 16 March 2018

Ahmad Musa dan kwalisa

Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa kenan dake bugawa kungiyar CSKA Moscow ta kasar Rasha wasa a cikin dusar kankara, hotunan nashi sun kayatar, ya yiwa masoyanshi gaisuwar Juma'a, muna mishi fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment