Friday, 30 March 2018

Ahmad Musa na murnar zagayowar ranar haihuwar danshi

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa kungiyar CSKA Moscow ta kasar Rasha, Ahmad Musa na murnar zagayowar ranar Haihuwar danshi, Hanif, Muna tayasu murna da fatan Allah ya rayashi rayuwa me Albarka da sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment